Bola Tinubu
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya nuna goyon bayansa ga tazarcen Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya yi zargin cewa gwamnatin Seyi Makinde ce a jihar Oyo ta shirya sace dalibai da malamai don batawa Tinubu suna.
Kungiyar m'aikatan gwamnatin tarayya ta ce N100,000 ba ta dace da halin matsin tattalin arzikin da ma'aikata ke ciki ba, ta bai wa Shugaba Tinubu wa'adi.
A labarin nan, za a ji Amurka ta ware miliyoyin daloli domin bai wa wata kungiya da za ta tattaro mata bayanai a kan cin zarafin addini a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a 2027, Atiku Abubakar, ya gargadi Nyesom Wike kan cewa ba zai samu ko kashi 10 na kuri'un jihar ba a zabe mai zuwa.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC na kasa, Felix Morka ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya inganta tsaro a Najeriya kuma ya cancanci tazarce a 2027.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya roki talakawan jihar da su sake zaben jam'iyyar APC a 2027 tare da yafe masu kura kuran da suka tafka a baya.
Tsohon Ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar, ya yi tsokaci kan rahotannin da ke cewa ya soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan rasa tikitin APC a jihar Bauchi.
Jigon APC a Kano, Dr. Musa Iliyasu Kwankwaso, ya ce ayyukan ci gaba da gwamnatin Tinubu ke yi za su tabbatar masa da gagarumar nasara a Arewa a 2027.s
Bola Tinubu
Samu kari