Bola Tinubu
Jam'iyyar APC ta yi wa sakataren ADC na kasa, Rauf Aregbesola martani kan cewa ADC za ta kwace mulki a hannun Tinubu a Najeriya da kifar da APC a Legas.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya fito ya yi karin haske kan dalilin da ya sanya Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya cire tallafin fetur.
Yan gwagwarmaya a Arewacin Najeriya da suka hada da Abba Hikima da Dan Bello sun shirya daukar mataki kan gwamnatin Bola Tinubu a Najeria kan basukan N-Power.
Satuguru Maharaji Ji ya taso tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a gaba kan sukar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu. Ya ce Tinubu na gyara Najeriya.
Mulki na shirin sake sauya hannu a jihar Rivers. Gwamnatin jihar ta sanar da fara shirin mika mulji daga hannun shugaban riko zuwa ga Gwamna Siminalayi Fubara.
Ministan ayyuka na tarayya, Dave Umahi ya bayyana cewa za a kashe Naira tiriliyan 3 wajen wasu muhimman tituna a jihar Sokoto da Kebbi karkashin Bola Tinubu.
Tsohon dan majalisa daga jihar Plateau, Dachung Bagos ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta hukunta Shugaba Tinubu kan fara tallata shi da ake yi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayar da gudummawar Naira miliyan 10 ga kungiyar JIBWIS reshen jihar Gombe, a wajen kaddamar da sabon dakin ajiyar gawa.
Ministar harkokin mata Hajiya Imaan Sulaiman-Ibrahim, ta bayyana cewa ba ta rike kowane ma'aikaci a zuciya ba kan zanga-zangar da suka gudanar a kanta.
Bola Tinubu
Samu kari