Majalisar dokokin tarayya
Ɗan majalisa Cyril Hart ya zargi mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu da ware su sabbin zuwa majalisa a duk lokacin da ake muhawara kan wasu lamurra.
Hon. Ahmad Jaha, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Damboa/Gwoza/Chibok, ya ce sakacin jami'an tsaro da jama'a ne yasa aka samu tashi bam a jihar Borno a kwanan nan.
Majalisar wakilai ta yi zargin cewa 'yan ta'addan da suka kai harin bam a jihar Borno ba daga jihar suke ba. Majalisar ta ce an dauko hayar su ne daga waje.
Kakakin majalisar dokokin Najeriya ya yi kira ga majalisar kasashen yammacin Afrika kan magance manyan matsalolin da yankin ke fuskanta domin samun cigaba.
‘Yan majalisar dokoki sun taso Nasir El-Rufai a gaba, amma tsohon kwamishinansa ya raba gardama. Imran U. Wakili wanda masoyin Malam Nasir El-Rufai ya saki labarin.
Shehu Sani ya caccaki Majalisar tarayya a kan shirin gina katafaren asibiti, ya e babu bukatar asibitin a Abuja domin 'yan majalisa suna da karamin asibiti.
Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana shirin da majalisar dokokin kasar na gina asibitin alfarma ga sanatoci, ‘yan majalisar wakilai da ma’aikatan majalisun.
Yan majalisar wakilan tarayya sun nuna ba su yarda da buƙatar Bola Ahmed Tinubu na tsawaita wa'adin kasafin kuɗin 2023 da ƙarin kasafin da aka yi zuwa watan Disamba.
Shugaban majalisar dattawan kasar nan, Godswill Akpabio ya musanta labarin cewa sun amince da sayowa shugaban kasa da mataimakinsa sabon jirgin sama.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari