Aminu Waziri Tambuwal
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da safiyar yau Talata ya shiga jihar Kebbi dake arewacin Najeriya, ya samu gagarumin goyon bayan shugabannin PDP.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya kai ziyara jihar Zamfara domin gana wa da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP da kuma neman goyon bayan su.
Kudirin Gwamna Aminu Tambuwal na son zama shugaban kasar Najeriya nag aba ya kara samun karfi yayin da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya lamuce masa.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya amince zai fara neman shawarin iyayen ƙasa kan cancantar ya nemi takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Yayin da duk ma su kudurin neman kujera lamba ɗaya a Najeriya ke cigaba da fito da aniyar su fili, gwamna Tambuwal na Sokoto ya shiga tseren tikicti a PDP.
Shugaba Buhari ya sake umurtan rundunar sojojin kasar da sauran hukumomin tsaro da su yi maganin duk wani mutum ko kungiyar da ke yiwa tsaron kasar zagon kasa.
Jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Ogun, Segun Showunmi a ranar Juma’a ya kalubalanci tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Bukola Saraki da gwamnan Jihar Sokoto, Ami
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, na jam'iyyar PDP, ya yi babban rashi a iyalansa Allah ya yi wa babban yayansa, Muhammad Bello, rasuwa ranar Talata.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi watsi da rahoton hukumar kidididiga ta kasa inda ta bayyana jihar sokoto a matsayin jihar da ta fi kowacce talauci.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari