Aminu Waziri Tambuwal
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar yayan tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko. Marigayin ya rasu ne bayan 'yar gajeruwar rashin lafiya.
Jerin sunayen tsofaffin Gwamnonin da magabatansu suke bincikensu a yau. Mun kawo maku jerin jihohin da ake binciken tsofaffin gwamnonin da suka sauka.
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta fito ta musanta batun ciyo bashin makudan kudade da aka ce domin gudanar da ayyuka.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal da ke wakiltar Sokoto ta Kudu ya yabawa tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo yayin ziyara a gidansa da ke jihar Ogun.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya gurfana a gaban kwamitin shari'a na jihar da aka kafa domin binciken wasu almundahana da ake zarginsa da aikata.
A ranar Laraba, Sanata Aminu Tambuwal ya tuna haduwarsu ta karshe da Herbert Wigwe yayin da majalisar dattawa ta bukaci a gudanar da bincike da kyau kan hatsarin.
Gwamnonin PDP sun ce Najeriya za ta bi tafarkin kasar Venezuela ko Bola Tinubu ya tashi tsaye. Gwamnonin PDP sun ce a nemawa al’umma mafitar kangin tattalin arziki.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi Allah wadai tare da barranta kanta da kalaman wani darakta a jihar ga Shehu Usman Dan Fodiyo yayin wani taron siyasa a jihar.
A safiyar Larabar nan ne ake samun labari cewa Gwamnan Ondo ya mutu. Mai girma Rotimi Akeredolu ya cika ne bayan fama da doguwar jinya a asibitin kasar waje.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari