Aminu Waziri Tambuwal
Al'amuran siyasa a jihar Sokoto na kara canzawa gabanin babban zaben badi. Jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ta rasa wasu ‘ya’yanta zuwa jam’iyya mai mulki kasa.
Kwamitin da gwamnatin jihar Sokoto ta kafa domin binciken ainhinin rikicin da ya jawo kashe Deborah Samuel a kwalejin Shehu Shagari ya miƙa rahoto ga Tambuwal.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa, Chief Olusegun Obasanjo a gidansa d ake Abeokuta, sun gana da juna cikin sirri.
Gwamna Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce bayan tattaunawa da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na Uku, kan shigowar Sabuwar
Za a ji wani Gwamna, Minista, Sanatoci na fuskantar dauri a gidan yari a dalilin takara fiye da 1 domin yanzu bai halatta a saye fam din takarar kujeru biyu ba
APC ta tsaida ‘Dan takara a Sokoto daf da lokaci zai kure. A zaben 2023 mai zuwa, Jam’iyyar APC ta ba Mutumin da yake da Digiri 6 takarar Mataimakin Gwamna.
Za a ji cewa akwai Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni 12 da za su yi takarar Sanata a karon farko, sannan akwai tsofaffin Gwamnoni 16 da ke neman tazarce.
Bola Tinubu zai shiga farautar wanda zai zama Mataimakinsa a APC, zai hadu da Gwamnoni. Babu mamaki Gwamnonin APC su taka rawar gani wajen yin wannan aiki.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2023, Atiku Abubakar, ya yi ganawar sirri da gwamnoni da aka zaba a karkashin jam'iyyar. Wasu majiyo
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari