Aminu Waziri Tambuwal
Jagoran PDP Ya Bayyana Silar Sauya-Shekar Kwankwaso Zuwa Jam’iyyar NNPP. Muhammad Jamu yana zargin Gwamnan Sokoto ya taka rawar gani wajen rasa tsohon Gwamnan
Yayin da siyasa ke kara zafafa a dukkanin sasaan kasar nan, jam'iyyar APC ta kara karfi a jihar Sakkwato, jihar da PDP ke mulki karkashin gwamna Aminu Tambuwal.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan fashin daji ne sun kashe dan Banga, sun yi garkuwa da ɗan wani mamban majalisar dokokin jihar Sakkwato.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
Darakta janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya ce sam APC bata nuna halayyar hadaka ta Najeriya ba.
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan jihar Sakkwato ya tabbatar da cewa ya ɗauki matakin dakatar da biyan malaman jami'ar jiha albashinsu har sai sun koma.bakin aiki.
Mun kawo jerin Gwamnoni da suka taba rike kujerar Shugaban Gwamnoni. Gwamna na farko da ya rike shugabancin kungiyar NGF shi ne tsohon Gwamna Abdullahi Adamu.
A yayin da ake cigaba da rikici tsakanin shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Femi Fani Kayode, tsohon jigon jam'iyyar da yanzu ya koma jam'iyya
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya maye gurbin takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi a shugabancin kungiyar gwamnonin Najeriya, Punch ta ruwaito.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari