Arsenal
dan wasan wanda ya sawa kasar ingila riga yace ayana alfaharin kasancewarsa a matsayin da zai iya taimakawa wasu domin ganin sun kai ga nasa a rasyuwarsu ta yau
Tsohon Gwamnan Abia ya yunkuro, ya na neman sayen jari a Arsenal da ke Ingila.Sanata Orji Uzor Kalu ya na sha’awar zuba kudi a Arsenal domin su ci gasar Turai.
‘Dan wasa Bukayo Saka ya tabbatar da cewa zai bugawa kasar Ingila a shafinsa na Twitter. Iyayen Saka ‘Yan Najeriya ne, amma ya ki yarda ya bugawa Najeriya.
Demba Ba ya shiga sahun Ozil Mesut a kan kira game da cin kashin da ake yi a Sin. Musulman ‘Yan kwallon biyu sun nuna kishi, sun soki abin da ya ke faruwa.
Cutar COVID-19 ta saki Kocin Arsenal bayan kusan makonni 2 ya na faman jiya. Mai horas da ‘Yan wasan na kungiyar Arsenal ya bayyana wannan a gidan talabijin.
Sanin kowa ne a yanzu cewa harkar kwallon kafa ya girmama sosai ta yadda ba wai yara ko matasa bane kadai ke goyon bayan kungiyoyin kwallon kafa ba, a’a, har ma da manyan mutane, kamar yadda Atiku Abubakar ya tabbatar.
A ‘Yan wasan kwallon kafa 30 da su ka yi zarra wajen kyautar Ballon D’or. Liverpool ta na da ‘yan wasa 7, Man City 5, Real Madrid da Juventus da Ajax sun samu 2. Bayern Munchen da Arsenal 1.
Dazu nan tsohon Kocin Arsenal ArseneWenger ya samu babban aiki bayan ya ajiye koci. Shehin kwallon watau Wenger ya dawo kwallon kafa bayan ya karbi aikin FIFA a shekara 70.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an gano gawar ne a wani sabon gida da Elneny ke ginawa a birnin Mahalla El Kubra na kasar Misra, don haka dan kwallon baya zama a gidan, amma mahaifinsa ne ya ci gano wannan gawa, kuma ya kai ma jami’an
Arsenal
Samu kari