Musulmai
Wasu gwamnoni akalla uku sun tsawaita hutun Ƙaramar Sallah zuwa ranar Jumu'a, 12 ga watan Afrilu, 2024 domin bai wa ma'aikata damar shagali tare da iyalansu.
Ga waɗanda suke a cikin Kaduna, ko kuma baki da suka ziyarci jihar a wannan lokaci na hutun Sallah, akwai wuraren shakatawa 5 da ya kamata ku ziyarta.
Gwamna Muhammed Inuwa Yahaya ya tsawaita hutun karamar sallah har zuwa ranar 12 ga watan Afrilu, 2024 domin ba mutane musamman ma'aikata damar yin shagali.
Mai alfarma sarkin musulman Najeriya, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya buƙaci al'umma su ci gaba da taimakawa juna har bayan watan Ramadan kuma su yi wa shugabanni addu'a.
Yayin da aka yi ta cece-kuce kan abin da ya aikata, Malamin Musulunci, Sheikh Musa Lukuwa ya magantu kan dalilinsa na jagorantar sallar idi a jiya Talata.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta taya al'ummar Musulmai a kasar murnan bikin salla karama inda ta bukace su da su yi amfani da darussan da suka koya.
Yayin da za a gudanar da bikin sallah karama daga Laraba, hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bawa musulmi shawarwarin kare rayukansu. Ta ce su bata bayanai
Daya daga cikin hanyoyin da musulmi suke gudanar da idi shine ta hanyar yawaita yin kabbara tun daga jajibirin Idi (bisa ga ganin wata) da kuma yin kwalliya.
Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa ya jagorancin sallar idin karamar sallah yau Talata bisa hujjar cewa an ga wata a wurare da dama a Jamhuriyar Nijar da Najeriya.
Musulmai
Samu kari