Musulmai
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi martani ga kalaman Sheikh Jingir bayan ya kausasa harshe a wani taro da ka yi a jihar Kano.
Ayatollah Mojtaba Khamenei ya nada tsoffin manyan jami’an IRGC, Mohsen Rezaee da Mohammed Bagher Zolghadr, a manyan mukaman siyasa a kasar musulunci ta Iran.
Shugaba Tinubu zai buɗe taron JIBWIS da Ƙungiyar Musulmi ta Duniya kan tsaro, satar mutane, 'yan bindiga da haɗin kan Musulmi a Abuja a Najeriya da duniya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci malaman darikar Tijjaniyya su kara kaimi wajen yaki da ta’addanci, sace-sace da amfani da addini wajen tayar da rikici
Iran ta wallafa bidiyon Mojtaba Khamenei amidin rade-radin lafiyarsa, yayin da ba a gan shi bainar jama’a tun bayan harin da ya kashe mahaifinsa.
Jakadan Najeriya a Saudiyya ya bayyana dalilin da ya sa wasu ’yan Najeriya ke ci gaba da zama a gidajen yarin Saudiya bayan kammala hukuncin daurin su.
Saudi Arabia, Turkiyya da Pakistan za su sanya hannu kan yarjejeniyar tsaro a Jeddah sakamakon karuwar tashin hankali da hare-hare a yankin Gabas Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa masu ruwwa da tsaki sun gano cewa ana samun karuwar cin zarafin Musulmi a kasashen Turai yayin da ke kokarin dakile kyamar.
Shugaba Donald Trump ya musanta karancin makaman Amurka, ya gargadi masu fallasa bayanan sirri, bayan tabbatar da cewa kasar na kara samar da sababbin makamai.
Musulmai
Samu kari