Kungiyar Izala
A karshe, Gwamna Dauda Lawal ya shiga tsakani bayan rikicin masallacin da ya jawo shafe shekaru bakwai a rufe kan rikicin akida a garin Moriki a jihar Zamfara.
Rikicin addini ya taba ibadar masallata a wani babban masallacin Juma'a a Zamfara. An daina sallah a masallaci saboda sabanin 'Yan Izala a Moriki.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam kan masu Maulidi a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.
Kungiyar Izala ta yi martani game da harin bam da sojoji su ka kai kan masu Maulidi a Tudun Biri da ke jihar Kaduna, ta yi addu'ar Allah ya mu su rahama.
Wannan mukabalar za ta gudana ne tsakanin Sheikh Idris Abdul'azi, limamin masallacin Juma'a na Dutsen Tanshi, da Sheikh Dalhat Abubakar Kantana a garin bauchi.
Shahararren malamin addinin Musulunci, Imam Saidu Abubakar ya riga mu gidan gaskiya da safiyar yau Juma'a 17 ga watan Nuwamba a birnin Gombe da ke jihar..
Wani Malamin addinin Musulunci a jihar Kaduna da ke Najeriya Ustaz Aliyu Rasheed Makarfi ya na cikin malaman da su ke wajen auren gata da aka yi a Kano.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana game da abin da ke faruwa a Nijar da kuma yadda sojojin kasar suka ki mika mulki ga Muhammad Bazoum, Izala ta fara shiga.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsageru suka hallaka malamin Izala tare da wasu mutane biyar a jihar Kaduna. An bayyana yadda lamarin ya faru a makon nan.
Kungiyar Izala
Samu kari