Kungiyar Izala
Kungiyar Izala za ta gabatar da wa'azi da taron gabatar da littattfan Sheikh Abubakar Mahmud Gumi a jihar Kaduna. Shugaba Bola Tinubu da El-Rufa'i za su halarta.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Tukur Kola ya rasu bayan fama da rashin lafiya mai tsawo. Shi ne shugaban Izala na Birnin Kebbi a jihar Kebbi kafin rasuwar shi.
A kwanakin nan an yi yada yada jita-jitar cewa an yi wa shugaban kungiyar Izalah reshen Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a wani masallacin Abuja.
Shugaban kwamitin amintattu na kungiyar Izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina Sautus Sunna ya fadi alakarsa da jagoran Darikar Tijjaniyya, Ibrahim Inyass.
An fara samun sabani kan kokarin da Farfesa Ibrahim Makari ya fara na ganin ya hada kan Musulmi a Najeriya. Mansur Sokoto da Dr Aliyu Muhammad Sani sun yi suka.
Limamin Abuja, Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya gana da malaman Izala, Darika, Salafiyya da Sheikh Ahmad Gumi a kokarin hada kan Musulmin Najeriya.
Jami'in yada labaran kungiyar Izala, Ibrahim Maina Muhammad ya karyata cewa an yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a masallacin kungiyar na Guzape Abuja.
Babban sakataren kungiyar Izala na Najeriya, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya samu sarautar Modibbon Lau bayan nadin da hakimin Lau ya yi masa.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi jawabi yayin da shugaban APC ya gana da malaman Izala, Darika da JNI a jihar Filato. Gwamnoni da dama sun halarci taron.
Kungiyar Izala
Samu kari