Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress APC na gudanar da taron gangamin shugabanninta na jihohi a fadin tarayya a yau Asabar, 16 ga watan Oktoba, 2021.
Jami'an tsaro na farin kaya (DSS) sun mamaye wurin da aka shirya gudanar da taron zaɓukan APC a jihar Kano, inda masu adawa da Ganduje suka shirya yin taron su.
Wasu ‘yan bindiga sun kai mamaya wajen taron jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Ogun wanda ke gudana a wani dakin taro na fadar Oba Adedotun.
Jam'iyyar APC ta ƙasa, ta sanar da ɗaukar matakin dakatar da babban gangamin taron ta na jihar Oyo, bisa wasu bayanai da ta samu ana shirya maguɗi a taron.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi bayanin dalilin sa na kirkirar hukumomin kula da kwaryar biranen Kaduna, Zaria da Kafanchan wanda ya ja maganganu.
A yau ne Tunde Bakare ya zauna daga shi sai Shugaba Muhammadu Buhari Aso Villa. Fasto Bakare ya tabo batun siyasar 2023, ya soki masu kiran a koma karba-karba.
Buni ya sauya wa Abdullahi Bego wurin aiki daga ma’aikatar harkokin cikin gida, labarai da al’adu zuwa sabon kwamishinan ma’aikatar samar da dukiya, tallafi.
Siyasa
Samu kari