Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Injiniya Mu'azu Magaji, tsohon kwamishinan ayyuka na Ganduje ya ziyarci Ibrahim Shekarau inda ya bayyana goyon bayansa kuma yace gwagwarmaya yanzu aka fara.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gana da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. Sun gaisa, lamarin da ya jawo cece-kuce a Facebook.
Gwamna Bala Mohammed ya yi magana a kan takarar Shugaban kasa da ya sa gaba a zaben 2023. ya bayyana cewa idan Goodluck Jonathan zai yi takara, shi ya hakura.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya jadadda goyon bayansa ga takarar Asiwaju Bola Tinubu, inda ya ce lokaci ne da arewa za ta saka masa da alkhairi.
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon shugaban kasar Najeriya, ya ce a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya babu wani tsari na karba-karba a ko wacce kujera, The Cable t
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana yakinin sa akan gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi dangane da mulkin kasar nan a 2023, Chan
Gwamnan Jihar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, ya ce ya yi imanin Shugaba Muhammadu Buhari zai yi zabi na gari yayin zaben wanda zai karbi mulki daga hannunsa a
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ce zai mara wa matasa masu kaifin basira baya, su samu kujeru a shugabancin APC, yayin babban taro na ƙasa dake tafe a.
Gwamnan Sokoto, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya hadu da Sanata Ahmad Makarfi, wanda babban jigo ne a jam’iyyar PDP a Kaduna domin ganin ya samu tikitin PDP.
Siyasa
Samu kari