Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya aika da sakon gargadi ga masu neman takara. Ya ba da tabbacin cewa APC za ta yi zaben fitar da gwani na kato bayan kato.
A 2023, wanda zai iya gyara kasar nan shi ne Peter Obi kurum. Wannan shi ne ra'ayin Attajirin nan, Obi Cubana kamar yadda ya bayyana a Twitter a ranar Laraba.
Akwai yiwuwar a kalla sanatocin jam'iyyar APC mai mulki za su fice daga jam'iyyar su koma babban jam'iyyar hamayya ta PDP, a cewar Femi Fani-Kayode. A cewar san
Bayan tafiyar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Gwamna Bala Muhammed da wani jigon PDP daga kudu maso kudu sun shiga ganawar sirri da Wike.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, ya bayyana cewa yan kudu maso gabas ba za su zabi Peter Obi ba a matsayin shugaban kasa a 2023.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dama al'adar diyasa ce a irin wannan lokacin ake samun masu sauya sheka, zasu ɗau mata
Shugaban jam'iyyar All Progressive Congress, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, a halin yanzu yana ganawar sirri da sanatocin jam'iyyar, rahoton The Punch.
Gwamna Nyesom Wike na ta ziyartan yan siyasa daga sauran jam’iyyun siyasa, lamarin da ya kara rura wutar rade-radin cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar PDP.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya ziyarci gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a Port Harcourt a ranar Laraba, 22 ga watan Yuni.
Rikicin cikin gidan da jam’iyyar APC ta ke fama da shi a jihar Abia ya zama tarihi. Kowa ya yarda zai yi aiki tare da bangaren abokan rigima domin a kai ga ci.
Siyasa
Samu kari