Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da karin albashi mai tsoka ga likitoci da ma'aikatan lafiya a fadin jihar. Ta amince da karin ne domin bunkasa ayyukansu.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da karin albashi mai tsoka ga likitoci da ma'aikatan lafiya a fadin jihar. Ta amince da karin ne domin bunkasa ayyukansu.
Babban Fasto, David Oyedepo ya jaddada cewa ko dala biliyan ɗaya ba za ta sa shi shiga siyasa ba, yana cewa hakan ya sabawa tsarin rayuwarsa da yake so.
A yau ne dai kotu ta yanke hukuncin kwace kujerar tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara. Hakan ya biyu bayan sauya sheka da ya yi daga PDP zuwa APC.
Gamayyar kungiyoyi masu zaman ƙansu 150 a jihar Borno sun fara tattara kuɗi isu-isu zasu tara miliyan N50m domin siya wa gwamna Zulum Fom ɗin APC ya zarce.
Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa aikin da yayi tare da Shugaba Muhammadu Buhari ya bashi kwarewa sosai wajen gudanar da mulkin al'umma.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesome Wike, ya dage kan cewa ba zai janye wa kowa ba game da batun takarar shugaban kasa gabanin zaben 2023. Wike, wanda dan takarar shu
An bukaci tsaffin gwamoni - Jolly Nyame da Joshua Dariye - wadanda a baya-bayan nan Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa afuwa su shiga takarar shugaban kasa. Dan
Jama'ar sun kunshi maza da mata da matasa, inda suka mamaye ofishin dauke da alluna da takardu na neman tsohon shugaban kasar ya shiga takarar shugaban kasa.
Yayin da kowane ɗan diyasa ke cigaba da kokarin ganin da cika burinsa a 2023, Sakataren gwamnatin gwamna Aminu Masari na Katsina, ya yi murabus daga kujerarsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta karyata ikirarin su Bola Ahmed Tinubu na cewa katin PVC su na daina aiki. Farfesa Mahmood Yakubu ya tabbatar da haka a Abuja.
Chris Ngige ya bayyana cewa bai yi tunanin tsadar fam zai kai N100m ba. Yanzu Ngige ya na sa rai magoya bayan da yake da shi a Najeriya za su yi masu karo-karo.
Siyasa
Samu kari