Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Fadar White House ta bayyana cewa Shugaba Donald Trump da takwaransa na China, Xi Jinping, sun amince cewa dole ne a bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya nuna goyon baya ga Sheikh Isa Ali Pantami yayin da ake shirin zaben fitar da gwani na jam'iyyar APC a Gombe.
Kungiyar Afenifere ta bukaci ‘yan siyasa daga yankin Kudu maso Yamma da su hada kai da sauran shiyyoyi biyar na kasar domin tabbatar da aniyar tsohon gwamnan.
Buba Galadima, tsohon na kusa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce Kwankwaso ne mutum ɗaya tilo da je da ra'ayin gina dunk'ulalliyar sabuwar Najeriya.
Fusatattun mambobin PDP a ranar Lahadi, sun mamaye sakatariyar jam’iyyar da ke Maiduguri don hana dakataccen shugaban jam’iyyar reshen jihar Borno shiga ciki.
Dubbanin ‘yan kasuwa magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress ( APC) a jihar Sokoto, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Yayin da jam'iyyar hamayya PDP ke kokarin dinke ɓarakar da ke barazana ga nasararta, wasu dubbannin mambobinta sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC a jihar Oyo
Wani bincike da StatiSense ta gudanar ya tabbatar da Atiku, Buhari da Yemi Osinbajo sun fi kowa suna. Amma yawan mabiya a Twitter bai nufin cin zabe a Najeriya
Peter Obi ya sake jan-kunnen magoya bayansa, ganin su na neman wuce gona da iri. Obi ya yi kira da babban murya ga masoyan cewa su rika bin mutane a sannu.
Majalisar amintattu na BOT ta dauki mataki domin sasanta rigimar da ke neman barkewa a PDP. Kwanan nan Atiku Abubakar da Gwamnoni za su sasanta da Nyesom Wike.
Rabiu Kwankwaso ya ce akwai ‘yan hanna ruwa gudu a LP. Kwankwaso ya bayyana matsalarsa da Peter Obi da yankin da zai fito da abokin takararsa a Jam’iyyar NNPP
Siyasa
Samu kari