Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Babachir Lawal, ya bayyana cewa idan babban jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fadi a zaben shugaban kasa mai zuwa, zai koma gida.
Ministan harkokin Neja Delta Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bisa umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya shiga takara a zaben 2023 mai zuwa..
Biyo bayan rahotanni game da aniyar takarar shugaban kasa na Goodluck Jonathan, dan siyasar ya samu babban mukami na mamba a kwamitin ba da shawara na kasa da k
Godswill Akpabio, Ministan harkokin Neja Delta ya ce abinda ya sanya shi barin jam’iyyar PDP don ya koma APC a shekarar 2018 shi ne ganin gaskiyar Shugaban Kasa
Asiwaju Bola Tinubu, daya daga cikin 'yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC mai mulki ya magantu kan abin da zai yi idan ya fadi a zaben fidda gwani na APC
Wasu 'Yan majalisar Kano, Abdullahi Iliyasu Yaryasa, (Tudun Wada), Muhammad Bello Butu Butu, (Tofa/Rimin Gady), da Kabiru Yusuf Ismail (Madobo) sun koma APC.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa sun gina jam'iyyar NNPP kuma suna bukatar ƙarin mutane dan haka kofa a bude take ga kowa.
Ministan Kwadago Chris Ngige, ya bayyana cewa zai tuntubi shugaba Muhammadu Buhari da al'ummar mazabarsa kafin ya yi murabus daga majalisar zartarwa ta kasa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Adamu Garba ya sanar da murabus din sa daga jam'iyyar mai mulki a kasa. Garba, wanda ya fice daga takarar shu
Siyasa
Samu kari