Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga mambobin jam'iyyar APC kan zaben fitar da gwani. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su hada kawunansu.
Abuja - Yakubu Dogara, tsohon kakakin majalisar wakilai, ya yi kaca-kaca da tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka.
Babachir Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, SGF, ya ce za a yaki tikitin musulmi da musulmi na jam'iyyar APC a zaben shugaban kasa na 2023 da addu'a. La
Daga karshe dai tsohon wakilin Ribas ta Kudu maso Gabas a majalisar dokokin kasa, Sanata Magnus Abe ya tabbatar da sauya sheka zuwa jam’iyyar SDP mai doki.
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya sharara karya da dama yayin hirar da aka yi da shi kwanan nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Rev. Daniel Okoh zababben shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a matsa.
Mambobin Majalisar Wakilai bangaren marasa Rinjaye sun bai wa Shugaba Buhari Wa’adin mako shida ya kawo karshen tabarbarewar tsaro a Najeriya ko su tsige shi.
Wani dan babban jam'iyyar PDP, wanda ya yi alkawarin ba zai taba aske gashin kansa ba har sai Shugaba Buhari ya yi murabus ya koma APC, kuma an masa aski an da
Za ku ji wanda ya yi takara a APC ya je kotu, yana so a tsaida shi, yace a dakatar da Atiku Abubakar da Tinubu daga neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Za a ji labari Enyinnaya Abaribe yace sun yi tarayya da Sanatocin APC a game da batun tsige shugaban kasa saboda matsalar tsaro da ya adabbi yankin kasar nan.
Siyasa
Samu kari