Zaben Gwamnan Kogi na 2023: Sakamakon Zabe Daga Kananan Hukumomi, Kai Tsaye
An gama zabe, an kuma fara tantancewa da kirga kuri'u a wasu rumfunan zabe a jihar Kogi inda ake gudanar da zaben gwamna na 2023.
Ku kasance tare da mu yayin da muke kawo labari kai tsaye inda jami'an Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) suka fara kirga kuri'u kai tsaye.
Ku dinga sabunta shafin don samun sabbin karin bayani kai tsaye
Ƙaramar hukumar Ajaokuta
APC: 23,211
PDP: 483
SDP: 8,869
Ƙaramar hukumar Dekina
APC: 9,174
PDP: 499
SDP: 47,480
APC na kan gaba a kananan hukumomi 14 da aka sanar
Bayan tattara sakamakon zaben kananan hukumomi 14 a jihar Kogi, Ododo na APC na kan gaba.
Ga jerin yadda jadawalin ya ke:
1. Usman Ododo - APC: kananan hukumomi 9 2. Murtala Ajaka - SDP: kananan hukumomi 4 3. Leke Abejide - ADC: karamar hukuma guda 1 4. Dino Melaye - PDP: Bai samu ko daya ba.
Ƙaramar hukumar Okene
Jam'iyyar ta lashe zaɓen ƙaramar hukumar Okene
APC: 138,416
PDP: 1,463
SDP: 271
Ƙaramar hukumar Ankpa
Rahotanni sun ce jam'iyyar SDP ta lashe zaɓe a ƙaramar hukumar Ankpa
APC: 8,707
PDP: 3,654
SDP: 43,258
Zuwa yanzu APC ta sha gaban kowa
The Cable ta ce sakamakon kananan hukumomin da aka tattara zuwa yanzu ya nuna APC ta samu kuri’u 207,293 sai jam’iyyar SDP mai 59,807
APC: 207,293
SDP: 59,807
PDP: 21,447
ADC: 16,632
Ƙaramar hukumar Olamaboro
Rahotanni sun nuna jam'iyyar SDP ta lashe zaɓen ƙaramar hukumar Olamaboro
APC: 5,572
PDP: 1,376
SDP: 22,173
Karamar hukumar Koton Karfe
Rahotanni sun ce SDP ta zo ta biyu a Karamar hukumar Koton Karfe a zaben Kogi.
APC: 14,769
PDP: 2,974
SDP: 8,441
Karamar hukumar Omala
Rahoton Premium Times ya nuna Karamar hukumar Omala ta fada hannun SDP.
APC: 2,902
PDP: 832
SDP: 18,160
Karamar hukumar Ofu
A karamar Karamar hukumar Ofu, NTA ta ce jam'iyyar SDP ta zo ta farko a zaben Kogi.
APC: 5245
PDP: 293
SDP: 28768
Karamar hukumar Adavi
Jam’iyyar APC ta yi kasa-kasa da PDP da SDP a karamar hukumar Adavi
Karamar hukumar Adavi
APC: 101,156
PDP: 1,005
SDP: 268
Karamar hukumar Ijumu
Sakamakon zabe daga karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi ya nuna APC ce a kan gaba kamar yadda jaridar Premium Times ta rahoto.
Karamar hukumar Ijumu
APC 10,524
PDP: 6,909
SDP: 356
Karamar Hukumar Yagba ta Gabas
Jaridar Premium Times ta rahoto cewa APC ta lallasa jam’iyyun PDP da SDP a karamar hukumar
Karamar Hukumar Yagba ta Gabas
APC: 7,096
PDP: 2,615
SDP: 312
APC ta fara yi wa SDP nisa
Premium Times ta ce APC ta yi galaba a kan sauran jam'iyyu a Kabba Bunu.
Karamar hukumar KABBA BUNU
APC: 12,376
PDP: 8,566
SDP: 942
APC ta doke SDP a Okehi
Rahoton da mu ka samu daga gidan talabijin NTA ya nuna Ahmed Ododo ya doke Dino Melaye da Murtala Ajaka a garin Okehi
Karamar Hukumar Okehi
APC: 53, 062
PDP: 2722
SDP: 153
Karamar hukumar Yagba
The Cable ta kawo labarin sakamakon da aka sanar a karamar hukumar Yagba a zaben sabon Gwamnan Kogi.
Karamar Hukumar Yagba ta Yamma
ADC: 4,556
APC: 7,969
PDP: 3,010
SDP: 1,002
Karamar hukumar Idah
ADC - 91
APC - 2033
PDP - 271
SDP - 20059
Ƙaramar hukumar Ogori Mangogo
APC - 362
PDP - 86
SDP - 195
Karamar hukumar Bassa
Rumfar zabe: Makarantar Oguma Tuzuba, Oguma
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Akuba
APC = 66
SDP = 37
PDP = 36
Rumfar zabe: Gbebikere
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Akuba I
APC = 104
SDP = 58
PDP = 22
Rumfar zabe: Makarantar Elekeji
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Ikendi
APC = 75
SDP = 32
PDP = 29
Rumfar zabe: Gbebikere
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Akuba I
APC = 104
SDP = 58
PDP = 22
Rumfar zabe: Makarantar Elekeji
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Ikendi
APC = 75
SDP = 32
PDP = 29
Rumfar zabe: Sheri’a V
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Akuba I
APC = 32
SDP = 68
PDP = 43
Rumfar zabe: Makarantar Ogbechi
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Akuba I
APC = 122
SDP = 44
PDP = 48
Rumfar zabe: Makarantar Inugu/Omono
Karamar hukuma: Bassa
Wurin zabe: Ayede/Kanakana
APC = 22
SDP =44
PDP = 166
Zaben gwamnan Kogi na 2023: Manyan yan takara
Ga wasu cikin manyan yan takara a zaben gwamnan jihar Kogi na 2023.
Alkalluman INEC sun nuna cewa yan takara da jam'iyyun siyasa 18 ne za su fafata a zaben. Sai dai, biyar din da aka jero kasa sune ake yi wa kallon manyan yan takara.
- Usman Ahmed Ododo (APC)
- Dino Melaye (PDP)
- Muritala Yakubu Ajaka (SDP)
- Leke Abejide (ADC)
- Usman Jibrin (Accord Party)
Muhammad Malumfashi (Hausa writer) M. Malumfashi ya samu Digirin farko a ilmin komfuta a ABU Zaria. Baya ga haka ya yi Digirgir a fannin kula da bayanai da wani Digirgir a ilmin aikin jarida duk daga jami'ar. Malumfashi ya kan kawo labaran siyasa, addini, wasanni da al’ada. Ya halarci taron karawa juna sani iri-iri. Imel: muhammad.malumfashi@corp.legit.ng
Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng