Jerin Sanatoci 93 da Za Su Yi Aiki da Gwamnatin Bola Tinubu Majalisar Tarayya

Jerin Sanatoci 93 da Za Su Yi Aiki da Gwamnatin Bola Tinubu Majalisar Tarayya

  • Hukumar INEC ta sanar da ‘yan siyasa fiye da 90 da za su zama Sanatoci a watan Yunin 2023
  • A lissafin da ake da shi, Jam’iyyar APC mai-ci tayi galaba a zaben ‘Yan majalisar dattawa 51
  • Jam’iyyar PDP ta na da 27 ne rak, kusan wannan ne mafi karanci tun da aka dawo siyasa a 1999

A Legas, Ogun, Ekiti, Ondo, Kwara, Oyo, Kogi, Katsina da Ebonyi, jam’iyyar APC mai mulki ta tattara duka Sanatocin jihohin.

Jam’iyyar adawa ta PDP kuwa ta samu duka kujerun da ke mazabun Osun da jihar Kaduna.

Duk da APC ta ke mulki a Taraba, jam’iyyar ta yi nasarar lashe Sanatoci biyu, har da wanda Gwamna mai barin-gado, Darius Ishaku ya nema.

A Kudu maso yamma, APC ta ci kujeru 15 cikin 18. A Kudu maso gabas, jam’iyyar za ta samu Sanatoci biyar, sai LP, PDP, YPP da APGA suka raba sauran.

Kara karanta wannan

Yadda Rikicin 'Yan PDP da Gwamna a Arewa Suka Jawo Fasto Ya Ci Zaben Gwamna

APC ta tashi da kujerun Sanatoci 10 a Yankin Arewa maso tsakiya, SDP ta lashe wasu kujerun a Nasarawa, sai aka bar PDP da sauran, LP ta ci Abuja.

Ga yadda abin ya kasance:

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

1. ABIA

Orji Uzor Kalu, APC

Enyinnaya Abaribe, APGA

Darlington Nwokocha, LP

2. ADAMAWA

Iya Abbas, PDP

Binos Yareo, PDP

Philip Abbo, APC

3. Akwa ibom

Godswill Akpabio, APC

Kara karanta wannan

Matar Mark Zuckerberg, Attajiri Mai Kamfanin Facebook ta Haife Masa Ɗiya ta 3

Aniekan Bassey PDP

Dr. Ekong Sampson PDP

4. ANAMBRA

Victor Umeh, LP

Tony Nwoye, LP

Ifeanyi Ubah, YPP

5. BAUCHI

Shehu Buba, South

Abdul Ningi, PDP

Kaila Dahuwa Samiala, PDP

6. BAYELSA

Henry Seriake Dickson, PDP

Kara karanta wannan

INEC na Fuskantar Matsin Lamba Akan ta Ƙara Duba Sakamakon Zaɓen Gwamnan Kano, Kaduna da Ogun

Benson Agadaga, PDP

7. BENUWAI

Emmanuel Udende, APC

Titus Zam, APC

Patrick Abba Morro, PDP

8. BORNO

Ali Ndume, APC

9. KUROS RIBA

Jarigbe Agom Jarigbe, PDP

Williams Eteng Jonah, APC

Kara karanta wannan

Duk da Guguwar Peter Obi, Jam’iyyar LP Ta Gaza Samun Gwamna ko 1 a Zaben Jihohi

Asuquo Ekpenyong Jnr, APC

10. DELTA

Ned Nwoko, PDP

Ede Dafinone, APC

Thomas Joel Onowakpo

11. EBONYI

Peter Onyekachi Nwebonyi APC

Ken Eze, APC

David Umahi APC

12. EDO

Adams Oshiomhole, APC

Kara karanta wannan

Muhimman Abubuwan Sani 5 Dangane Da Rayuwar Dauda Lawal, Sabon Gwamnan Jihar Zamfara

Monday Okpebholo, APC

Neda Imasuen, LP

13. EKITI

Cyril Fasuyi, APC

Bamidele Opeyemi, APC

Yemi Adaramodu APC

14. Enugu

Okey Ezea, LP

Chief Osita Ngwu, PDP

15. FCT- ABUJA

Irete Kingibe

Kara karanta wannan

A Karon Farko a Shekara 24, PDP tayi Nasara a Zamfara, Gwamnan APC Ya Rasa Tazarce

Majalisar Tarayya
Shugaban Majalisar Dattawa Hoto: @TopeBrown
Asali: Facebook

16. GOMBE

Mohammed Danjuma Goje, APC

Ibrahim Hassan Dankwambo, PDP

Anthony Siyaku Yaro, PDP

17. IMO

Osita Izunaso, APC

18. JIGAWA

Babangida Husaini, APC

Amb. Ahmed Abdul Hamid, APC

Mustapha Khabib, PDP

19. KADUNA

Lawal Adamu Usman, PDP

Kara karanta wannan

Karin bayani: INEC ta karbi sakamakon zaben Adamawa, ta ayyana shi 'Inconclusive'

Sunday Katung, PDP

Khalid Ibrahim, PDP

20. KANO

Barau Jibrin, APC

Ibrahim Shekarau, NNPP

Abdurrahman Kawu Sumaila, NNPP

21. KATSINA

Abdulaziz Yar’adua, APC

Nasir Zangon-Daura, APC

Muntari Dandutse, APC

22. KEBBI

Adamu Aliero,PDP

Kara karanta wannan

2023: Jam'iyyar APC Ta Ƙara Lallasa PDP, Ya Lashe Zaben Gwamna a Ƙarin Wata Jihar

Alhaji Garba Musa Maidoki, PDP

KOGI

Jibrin Isah Echocho, APC

Abubakar Sadiku-Ohere, APC

Sunday Karimi, APC

23. KWARA

Oyetola Ashiru, APC ,

Kara karanta wannan

Bayan Shan Kashi a Zaben Gwamna, Dan Takarar APC Yayi Wani Muhimmin Abu Daya Rak

Saliu Mustapha, APC

Umar Sadiq, APC

24. LEGAS

Idiat Adebule, APC

Wasiu Eshinlokun-Sanni, APC

Tokunbo Abiru, APC

25. NASARAWA

Aliyu Ahmed Wadada, West/SDP

Kara karanta wannan

APC Ta San Makomar ta, An Sanar da Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna a Nasarawa

Godiya Akwashiki North/SDP

Mohammed Ogoshi Onawo South/PDP

26. NEJA

Peter Ndalikali, PDP

Sani Musa, APC

Abubakar Sani Bello, APC

27. ONDO

Jimoh Ibrahim, APC

Kara karanta wannan

Yanzu Yanzu: Jam'iyyar PDP Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Oyo

Jide Ipinsagba, APC

Adeniyi Adegbonmire, APC

28. OGUN

Otunba Gbenga Daniel, APC

Solomon Olamilekan Adeola, APC

Shuaibu Afolabi Salisu, APC

29. OSUN

Olubiyi Fadeyi, PDP

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Kotun Daukaka Kara Tayi Watsi Da Bukatar Abokin Harkallar DCP Abba Kyari

Francis Fadahunsi, PDP

Adelere Oyewumi, PDP

30. OYO

Yinus Akintunde, Central/APC

Sharafadeen Alli, South/APC

Fatai Buhari

31. Filato

Simon Mwadkwon, PDP

Napoleon Bali, PDP

Kara karanta wannan

Zaben Gwamnoni: Jerin Jihohi 10 Da APC Za Ta Iya Lallasa PDP Da Sauran Jam'iyyu

32. TARABA

Shuaibu Isa Lau, PDP

David Jimkuta, APC

33. YOBE

Ahmad Lawan, APC

Ibrahim Gaidam, APC

34. ZAMFARA

Abdulaziz Yari, APC

Asali: Legit.ng

Authors:
Muhammad Malumfashi avatar

Muhammad Malumfashi (Hausa writer) M. Malumfashi ya samu Digirin farko a ilmin komfuta a ABU Zaria. Baya ga haka ya yi Digirgir a fannin kula da bayanai da wani Digirgir a ilmin aikin jarida duk daga jami'ar. Malumfashi ya kan kawo labaran siyasa, addini, wasanni da al’ada. Ya halarci taron karawa juna sani iri-iri. Imel: muhammad.malumfashi@corp.legit.ng