
Femi Gbajabiamila







Femi Gbajabiamila yana shirin watsi da kujerar Majalisa a Najeriya, yana so a nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa a mulkin Bola Tinubu.

Mun kawo cikakken jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 2 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 109 da za su zama Sanatoci.

Mun kawo jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 13 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 360 da za su zama 'Yan majalisa.

Alhassan Ado Doguwa yana sha’awar zama Shugaban majalisa, sannan Sani Musa, Barau Jibrin, Orji Uzor Kalu, Godswill Akpabio su na harin kujerar Ahmad Lawan.

Har mun fahimci wadanda suka sake lashe zaben Majalisa sun fara yi wa sababbin Sanatoci kamfe. Godswill Akpabio da Uzor Kalu su na neman kujerar Shugaban Kasa

Za a samu jerin Sanatoci da Za a tantsar a Majalisar daga Abuja da Jihohi 36. Babu cikakken sakamakon Enugu, Imo, Taraba, Yobe, Borno, Kebbi, Zamfara, da Filato
Femi Gbajabiamila
Samu kari