Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, ya rasu yana da shekara 74. Ya jagoranci kasar daga 1995 zuwa 2013 kafin ya mika mulki ga dansa.
Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, ya rasu yana da shekara 74. Ya jagoranci kasar daga 1995 zuwa 2013 kafin ya mika mulki ga dansa.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta roki Burna Boy, Davido da sauran manyan mawaka da su ba da ta su gudunmawar wajen taimakawa talakawa.
Rashin lafiya da matsalar mantuwa ta sa dole Tanko Muhammad ya sauka daga CJN, ya yi ta fama da larura, har abin ya fara bayyana a wajen gudanar da aikinsa.
Majiyoyi masu karfi sun ce akasin tunanin da ake na cewa Tanko yayi murabus da kansa ne, tirsasa shi aka yi daga cikin manyan jami'an tsaro da jami'an gwamnati.
Mazauna yankin Mada da wassuu kauyuka dake karkashin karamar hukumar Gusau sun tsere daga gidajen su bayan 'yan bindiga sun kai musu sabon mummunan farmaki.
A safiyar ranar Litinin, 27 ga watan Yuni ne aka wayi gari da labarin murabus din shugaban alkalan Najeriya kuma shugaban majalisar shari’a ta kasa, CJN Tanko.
Ya rike mukami matsayin daya daga cikin alkalan kotun daukaka kara tsakanin shekarar 2005 zuwa 2011 daga bisani aka yi masa karin girma zuwa babbar kotun jiha.
An yi garkuwa da wani sabon jami’in ‘yan sanda (DPO) da aka tura zuwa Birnin Gwari a Jihar Kaduna, daidai lokacin da yake hanyar kama aikinsa daga inda aka tura
Gwamnan jihar Borno na jam'iyyar APC, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya maye gurbin kwamishinoni 19 da suka rasa aikin su watanni biyu da suka shuɗe a Borno.
NECO ta na bin Gwamnatin jihar Kano bashin da ya kai Naira biliyan 1.5. A dalilin wannan tulin bashi, NECO ta ke neman hana daliban makarantun jihar jarrabawa.
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Labarai
Samu kari