Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rahotanni sun nuna cewa yan dabar sun kai harin ne a cikin wata mota kirar Toyota, inda suka tarwatsa jama'a da harbe-harben bindiga a jihar Osun ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Wata kyakkyawar Baturiya mai suna Laura ta garzaya kasar Ivory Coast don haduwa da wani saurayi mai suna Dammy da suka hadu TikTok, har sun haifi da daya tare.
Rikici ya sake ɗaukar sabon salo a babbar jam'iyyar hamayya PDP ana gab da fara kamfe, wani mutumin gwamna Wike na jihar Ribas ya tattara mutanensa zuwa APC.
Wani hazikin dan Najeriya dake zama a kasar Ingila ya kama sana'ar tallan doya a titi domin samun karin kudaden shiga don biyan haraji. Bidiyon ya burge mutane.
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci mahukunta a rundunar sojojin Najeriya su fatattaki bata gari daga cikinsu da ka iya aikata laifuka. Shugaban kasar ya bada um
Mu na fahimtar babu ranar bude makarantu domin malaman jami’a ba za su koma aiki ba duk da barazanar hana su albashinsu, tun watan Fubrairu aka daina karatu.
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce babu wani laifi da aka yiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kuma a rabu da shi yayi abinda ya ga dama.
Diraktan hukumar inganta tanafusi da kare hakkin masiyi watau Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC), , shiyar jihar Katsina, Julius.
Rahotanni a makon nan sun karade kasa game da yadda wani jami'in soja ya hallaka Sheikh Goni Aisami, kuma ya yi yunkurin sace motarsa a cikin wannan makon.
Abdullahi Shinkafi, shugaban kwamitin sassanci da yan bindiga a Zamfara ya koka kan yadda ake tafiyar hawainiya wurin bincike da hukunta yan bindiga. Ya dora l
Labarai
Samu kari