Gwamnonin Arewa 19 sun yi Allah wadai da harin kunar bakin wake da aka kai wani masallacin Juma'a a Maiduguri, jihar Borno, sun mika sakon ta'aziyya da jaje.
Gwamnonin Arewa 19 sun yi Allah wadai da harin kunar bakin wake da aka kai wani masallacin Juma'a a Maiduguri, jihar Borno, sun mika sakon ta'aziyya da jaje.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da harin 'yan ta'adda a kan jami'anta a Borgu, jihar Neja, inda aka lalata motar aiki da sace bindiga daya amma ba a rasa rai ba a harin.
Bayan mako daya da korar Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin 'yan majalisu na kwatas din Apo da ke Abuja, an cigaba a sallar Juma'a a wurin.
'Yan ta'adda sun gamu da gamonsu a karamar hukumar Bama da ke jihar Borno yayin da dakarun sojin Najeriya suka ceto mata 43, kananan yara da wani tsoho daya.
'Yan Najeriya na cigaba da maganganu kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da hankali tare da shawo kan matsalar jam'iyyarsa a APC ana dab da zabe.
A yayin da wasu ke son haye madafun iko don zama gwamnoni kamar iyayensu, wasu kuwa hararo majalisar wakilai suke yi karkashin jam'iyyun siyasar mahaifan nasu.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani Ahmadu Shuaibu mai shekaru 40 da bindiga kirar AK-47 da sauran miyagun makamai tare da shanu 31, tumaki 28
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
A ranar Asabar, Sifeto Janar na yan sandan Najeriya, IGP Usman AlkaliBaba, ya sake komawa sintiri babban titin Abuja-Kaduna domin duba jami'an tsaron da ya zuba
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani Muhammed Bello Hassan mai shekaru 23 wanda ya shiga sansanin masu bautar kasa da ke Jihar Bauchi da takardun bogi
Yahaya Bello, gwamnan Jihar Kogi ya ce zai tsayar da mace a karon farko ta zama mataimakiyarsa in har aka tsayar da shi takarar shugaban kasa a karkashin jam’iy
Labarai
Samu kari