Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Hukumar INEC ya amince da kungiyoyi biyu su zama jam'iyyun siyasacika dukan hsaruddan da doka ta tanada, ta kuma soke bukatar waus kungiyoyi shida.
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya koka kan rashin tsaro a Najeriya ya bayyana gwamnatin shugaba Buhari a matsayin mafi muni a tarihin kasar.
Wasu matasan kiristoci sun bar jama'a baki bude yayin da suka fara raba abincin buda baki ga musulmai da ke wucewa a kan hanyarsu ta komawa gida a Senegal.
'Yan bindiga sun babbake gidan kwamishina shari'a kuma natoni janar na jihar Imo, Cyprian Akaolisa. Miyagun sun kara da lalata gidan mahaifinsa da ke Obibi.
Wasu jerin bidiyoyi da jaridar HumAngle ta samu na farmakin da 'yan ta'adda suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na ranar 28 ga watan Maris ya bayyana.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva, ya bada kyautar N5 miliyan ga shugaban Darikar Tijjaniyyah na Nguru dake jihar Yobe, Sheikh Muhammad Alfathi Gibrima.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya tara gwamnonin APC, zai shaida musu yadda yake da shaukin son gaje kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023
Rahotanni daga jaridun kasar nan sun bayyana yadda wasu 'yan bindiga suka kashe wani basaraken gargajiya jim kadan bayan nada shi a wani yankin jihar Kaduna.
Gwamnatin jihar Kano na cigaba da aikin gida wata katafariyar gada mai hawa Uku wacce babu kamarta a duk faɗin Najeriya, aiki na tafiya gadan-gadan a Hotoro.
Labarai
Samu kari