Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
Wasu 'yan bindiga sun tare motar daukar fasinja, sun yi awon gaba da wasu mutane takwasi ciki har da direba. 'Yan sanda sun fara aikin ceto mutanen da aka sacen
Ademola Adebusoye da masoyiyarsa, Titilope Adebusoye, sun yi aure a 2020 a Legas, sannan ya bayyana farincikinsa na yadda suka yi dan kwarya-kwaryar shagalin.
Yan bindigan da suka kai hari jirgin kasan Abuja, suna bukatar a saki kwamandojinmu 16 dake tsare hannun gwamnati don su saki wadanda suka sace a harin ranar.
Shehu Sani ya yi martani kan yunkurin da Osinbajo ya yi na cewa zai bi sahun Buhari idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce yaudara ce kawai.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sababbin kwamishinonin hukumar kididdiga ta kasa (NPC), da na hukumar ICPC a ranar Laraba, 13 ga watan Afrilu.
A ranar Laraba, shugaban cibiyar bahasi, lissafi da kididdigan tarayyar Najeriya, Dakta Simon Harry, ya rigamu gidan gaskiya. Hakan ya biyo bayan rashin lafiyar
‘Yan bindiga sun kai hari wani gidan gona da ke Gidan Gyaran Hali a garin Kujama, hedkwatar karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna inda suka halaka mutum daya da
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda da ke Atani, hedikwatar karamar hukumar Ogbaru a jihar Anambra, inda suka kashe ‘yan sanda hudu da ke aiki.
Labarai
Samu kari