Fadar shugaban kasa ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Shugaba Tinubu ya sauya Femi Gbajabiala, ya nada sabon shugaban ma'aikatansa a Aso Villa.
Fadar shugaban kasa ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Shugaba Tinubu ya sauya Femi Gbajabiala, ya nada sabon shugaban ma'aikatansa a Aso Villa.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Yayin da al'ummar musulman Duniya ke cigaba da ibadar watan Ramadan, a halin yanzun sun kammala goman farko, mun tattaro wasu lokuta 5 masu muhimmanci sosai.
Matashin dan takarar shugaban kasa ya bayyana abubuwan da zai haramta a Najeriya idan ya zama shugaban kasa, daga ciki har da cin fatar saniya wato dai ganda.
'Yan bindiga sun kutsa wani yanki na garin Tsafe kuma sun sace dalibai biyar na kwalejin kiwon lafiya da fasaha da ke Tsafe, jihar Zamfara a sa'o'in farkon yau.
Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya ta ce akwai yiwuwar yajin-aikin da ake yi ya dauki lokaci saboda siyasantar da batun UTAS zai haddasa a kara zaman gida.
Sanata Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa ya ce shi da takwarorinsa suna yi wa mataimakin shugaban kasa, Prof Yemi Osinbajo "fatan alkhairi" a yunkurinsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alawadai da munanan hare-haren da wasu ‘yan ta’adda suka kai Kanam da Wase da ke Jihar Filato kuma ya ce duk wadanda ke da
ICPC ta bada bayanin yadda wasu Sanatoci uku su ka ci kudin kwangiloli. Sanata Muhammad Adamu Aleiro ya na cikin wadanda aka bankado a binciken na hukumar.
Shugaban hukumar kasuaanci da masana'antu ta jihar Legas, LCCi, Asiwaju Michael Olawale-Cole, ya fashe da kuka yayin da yake tsaka da jawabi ga manema labarai.
Labarai
Samu kari