Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
Ikwerre, Rivers - Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a ranar Alhamis, ya mayar da raddi da shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Iyorchia Ayu.
Wata kotu mai matsayi na farko dake yankin Kubwa ta babban birnin tarayya ta kashe aure mai shekaru 19 tsakanin 'dan kasuwa Lukman Abduaziz da matarsa Rashida.
Shahararriyar jarumar kasar Ghana, Xandy Kamel, ta ce ita da talaka sun yi hannun riga domin ba zata sake aure ba sai mutumin da ya amsa sunansa mai arziki.
An ce matashin yi wannan aika-aika ne bayan da aka hana shi shiga dakin taron. Maimakon ya koma gida ya ci haushinsa shi kadai, sai ya yanke shawarar daukar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya ce Najeriya ta kama hanyar gangarawa mulkin kama karya. Tsohon shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wurin ta
Majalisar Dattawa ta wanke ‘Yan Siyasa da laifin sata, a game da yaki da cin hanci da rashawa, Ayo Akinyelure yace an danne bodari ta kai ne domin gudun tusa.
Abuja - Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kantawatau, INEC, za ta saki sunayen dukkan yan takaran da zasu yi musharaka a zaben kasa na shekarar 2023.
Wani rahoto daga jaridar Daily Nigerian ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ahmed Halilu matsayin sabon manajan daraktan NSPMC.
Jirgin Yakin Super Tucano yayi ruwan wuta kan akalla yan yan ta'addan kungiyar Boko Haram 49 a harin da Sojoji suka kai sansaninsu uku dake dajin Sambisa..
Labarai
Samu kari