Gwamnatin jihar Sokoto ta yi bayani game da harin da sojojin Amurka suka kai jihar bisa umarnin shugaba Donald Trump. Ta bayyana cewa ba a kashe farar hula ba.
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi bayani game da harin da sojojin Amurka suka kai jihar bisa umarnin shugaba Donald Trump. Ta bayyana cewa ba a kashe farar hula ba.
Majiyoyin soji sun tabbatar da cewa hare-haren Amurka a Arewa maso Yamma sun yi nasara, bayan haɗin gwiwa da sojojin Najeriya wajen kai farmaki kan ’yan ta’adda.
Wasu tawagar tsagerun yan bindiga dake aikata ta'addanci a yankin kusu maso gabashin Najeriya sun yi barazanar hana aiwatarda zaɓen 2023 a yankin su baki 1.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar dattawa daga jihar Kaduna ya bayyana yadda jam'iyyun siyasa za su zabo 'yan takarar shugaban kasa na zaben 2023 mai zuwa
Sojin saman Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu 'yan bindiga a maboyarsu da ke cikin jihar Taraba. An ce an kama wasu da dama yayin da aka kashe wasu.
Yan bindiga sun sake kai hari a wani gari a Zamfara, inda suka raunata mutane da dama kuma suka sace dabobi da yawa da ba a tabbatar da adadinsu ba. TVC ta raho
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya yi alkawarin yaki da ta’addanci idan har ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2023, Daily Trust ta ruwaito. A ranar
Yanzun nan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da manyan daraktoci daga rukunin masana'antar Dangote a fadarsa da ke babban birnin tarayya Abuja, Najeriya.
Labarin da muke samu daga jihar Legas ya bayyana cewa, akalla mutum daya ne ya mutu yayin da wata tankar mai ta fadi ta fashe a wani yankin jihar ta Legas.
Hukumar yan sandan jihar Imo a ranar Juma'a ta damke wani mutumi mai suna, Simeon Onigbo, wanda ake zargin mai hada Bam ne wa yan awaren Indigenous People of Bi
Hukumar kula da mahajjata ta ƙasa ta bayyana yadda ta kasafta kujerun aikin Hajjin bana 2022zuwa jihohi da sauran sashi daban-daban na ƙasar nan a shirin da tak
Labarai
Samu kari