Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Rahoton da ke shigo mana daga jihar Sokoto ya nuna cewa wasu al'umma mabiya addinin musulunci sun gudanar da sallan idi yau Lahadi sun saɓa wa umarnin Sultan.
Dakarun jami'an tsaron hadin guiwa na kasashe (MNJTF) sun sheke 'yan Boko Haram 22 ko 'yan ta'addan ISWAP yayin da suke cin karensu ba babbaka a tafkin Chadi.
Yan bindiga sun kashe akalla fasinjoji biyar ciki harda wani dan sa kai a wani farmaki a hanyar Sabon Gari-Kampani da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa na jihar Kano(PCACC) da aka dakatar, Muhuyi Rimingado ya samu 'yanci bayan cika ka'idojin da aka gindaya masa.
An yi jana'iza tare da birne gawar wannan fitaccen biloniyan kuma mamallakin Otel din Tahir Guest Palace, 'dan kasar Lebanon, Tahir Fadlallah, a birnin Kano.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad III ya sanar da cewa bayan duban wata da aka yi a fadin tarayya, ba'a ga jinjirin watan Shawwal a Najeriya ba.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce saboda rashin jajircewar shugaban kasa ko kuma kunyarsa ta yi yawa akan na kasa da shi ne ya sa ya kasa kawo
Wani mai gidan haya, Abdulwaheed Akani, a ranar Juma’a ya bayyana gaban wata kotu a Ibadan inda ya kai karar ‘yan hayar gidansa, Oluwatosin Ogunbadejo da Blessi
Labari da duminsa dake shigowa na nuna cewa ba'a ga jinjirin watan Shawwal a kasar Saudiyya ba a yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, wanda yayi daidai da 30 ga wat
Labarai
Samu kari