A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na ci gaba da zama a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC duk da an bayar da belinsa.
Gwamnatin Kano ta shigar da ƙara a Kotun Ɗaukaka Ƙara bayan kotun jiha ta yi watsi da shari’ar da ta shafi tsohon kwamishina Murtala Garo da wasu mutane.
Oloyede ya yi wannan roko ne yayin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar wakilai kan kudirin kasafin kudi na MTEF a yau Laraba 14 ga watan Satumban 2022.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Ashirin da uku daga cikin fasinjojin harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna suna hannun 'yan ta'adda bayan kwanaki 186 da sace su. An ce basu ji daga wurinsu.
Wani matashi dan Najeriya ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta yayin da ya tuntsure a kasa tsabar dadi lokacin da matarsa ta haihu a wani asbirin a gabansa.
Shugaban hukumar kula da ayyukan yan sandan Najeriya, PSC, Musiliu Smith ya yi murabus daga aikinsa. An tattaro cewa kwamitin hukumar ne ta bukaci Smith ya yi
An ce majalisar zartaswa ta FEC amince a kashe Naira biliyan 28 don gina tituna da sauran ababen more rayuwa a gundumar Wasa dake babban birnin tarayya Abuja
Lauyan Nyesom Wike da Ya Kai Atiku Abubakar kotu saboda tikiti bai da lafiya. Ciwon ciki ya murde Lauyan da ya shigar da kara domin a hana Atiku takara a PDP.
Wani matashi dan shekara 17, Suleiman Muhammad, ya nutse a wani kududufi da ke Wailari Quaters a karamar hukumar Kumbotso na Jihar Kano. Mai magana da yawun huk
Kwamishinan shari'a na jihar Kano, Musa Abdullahi-Lawan, yace babu wani shirin da gwamnatin jihar take yi na siyar da kotunan shari'a na Musulunci a fadi jihar.
Labarai
Samu kari