Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Halin da Najeriya ta ke ciki a yau, ya fi muni a kan lokacin Jonathan a cewar Muhammadu Sanusi II, yace Kasar nan na cikin ha’ula’i, lamarin ya jagwalgwale.
Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Katsina, Sule Lamido, zata amarce da rabin ranta, Yazid Shehu Fulani. Yazid Shehu Fulani shi ne Turakin Zamfara.
Yawanci idan ana shagulgulan aure ba a damu da baiwa amare abinci ba a wannan rana inda aka fi damuwa da baki. Wata amarya ta yiwa kanta fada ta nemi abinci.
Wani babban ma’aikaci da ya yi aiki a National Veterinary Research Institute (NVRI) da ke garin Vom a jihar Filato zai dawo da albashin da ya rika karba a baya.
Yayin da Naira take kara rugujewa idan aka kwatanta ta da dalar Amurka, biyan basussukan da ake bin jihohi 36 na Najeriya ya kara tsada a wannan lokacin...
Wasu 'yan ta'adda sun kutsa Anguwar Malamai dake kauyen Kakeyi a karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mata dake kwance tana jinya.
Abuja - Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, a ranar Alhamis ya roki kamfanin Google da ta hana mambobin kungiyar ‘yan asalin Biafra (IPOB
Rahoton dake fitowa daga karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna, ya bayyana cewa yan ta’addan kungiyar Ansaru suna auren matan yankin. Rahoton BBC Labarin
Jihar Sokoto - Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Abubakar, ya tabbatar wa masu bautar kasa na shekara 2022 a jihar Sokoto cewa dokar Shari’a musul.
Labarai
Samu kari