Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin

Dakarun sojin Najeriya sun kai farmakin kwantan bauna kan ‘yan ta’adda a jihar Borno inda suka halaka hudu daga ciki. Lamarin ya faru ne a garin Bama a Borno.
Kotun masana’antu ta ayyana Muhyi Magaji Rimingado matsayin halastaccen shugaban Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano. Tace Ganduje ya biya shi albashinsa.
Rundunar yan sandan jihar Enugu sun damke wasu manyan ‘yan ta’adda hudu da aka dade ana nema. An kama su da miyagun makamai da suka hada da bindigu da harsasai.
Hukumar kula da masu bautar kasa ta gargadi membobinta kan satar akwati, ko kuma gudanar da duk wani aiki da zaisa ace sun yi rashin gaskiya yayin zabe 2023
Wasu makasa da ake zargin na haya ne sun kai farmaki gidan ‘dan takarar majalisar jiha a Imo.Sun halaka shi tare da kone gidansa inda suka bar gawarsa a kasa.
gwamnatin tarayya ta ce zata sa ido kan ma'aikatan da da basa zuwa aiki ko kuma suke wa aikin sa ruwan tsutsaye, hakan ya fito ne ta bakin Folashade Yemi-Esan
gwamna Abdullahi Ganduje yace yana nan kan bakarsa na tabbatar da hukuncin da kotu ta yankewa Abdul-Jabbar na kisa ta hanyar rataya, ya tabbatar da maganarsa
Wani mai saida kayan marmari ne yace bazai karbi sabon kudin da CBN, ya fito da shi ba ba, sabida yana zargin wannan kudin na jabu ne ba mai kyau ba ne jabu ne.
Ango ya fasa auren budurwarsa bayan da ya gano tana da 'ya'ya biyu kuma ta boye bata fada masa ba. Wannan lamari dai ya ba da mamaki, mutane da dama magantu.
Labarai
Samu kari