Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
Hukumar INEC ta fara daukar matakan sulhu domin kawo masalaha a tsakanin shugabannin jam'iyyar PDP da ke adawa da juna, ta shirya taro na musamman a Abuja.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana mutanen da ya ce su ne ke daukar nauyin ta'addanci a kasar nan.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya ce zai ba da ladan N50,000ga duk mutumin da ya ba da rahoton ayyukan yan bindiga da sauran masu aikata ƙaifuka.
Mun kawo jerin kudirorin ‘Yan Majalisa da suka zama doka bayan rattaba hannun Muhammadu Buhari. Shugaban kasan ya karbi wasu kudirori da suka fito daga Majalisa
Wani matashi 'dan Najeriya mai suna Michael Polycaro, ya bayyana wani bidiyo mai bada dariya inda ya ci karo da mahaifinsa tare da wata a otal, ya nada bidiyo.
Wasu iyaye sun fadi sumammu saboda kaduwa bayan sun gano cewa dansu da ya kamata ace ya kammala makarantar jami'a yana nan a shekara ta biyu a kasar Ghana.
Jami'ar ta fara rajistar daliban aji daya kafin fara yajin aikin ASUU a watan Fabrairu, lamarin da ya kawo tsaiko ga rajistar da ci gaba da karatun zangon.
Za a ji Ministan, harkokin wutar lantarki ya koka game da yadda karfin wuta yake kara sauka kasa a Najeriya. Daga 5000mw, abin da ake da shi ya koma 4100mw.
Yariman kasar Jordan mai jiran gado, Hussein bin Abdullah II zai angwance da budurwarsa ‘yar kasar Saudiya, Rajwa Khaled Al-Saif. An yi baikonsu a Saudiyya.
Wasu fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan dawowar Atiku Abubakar mahaifarsa da ke karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa, sun wanke titi.
Wani fasto daga garin Missouri dake Amurka yayi suna bayan bidiyonsa ya bayyana inda yake caccakar masu bauta kan yadda suka gaza siya masa agogo kirar Movado.
Labarai
Samu kari