Fusatattun mutane a garin Dansadau sun kai hari ga dan majalisar Zamfara, Kabiru Mikailu, bisa zargin yin watsi da su, yayin ziyarar Gwamna Dauda Lawal zuwa yankin.
Fusatattun mutane a garin Dansadau sun kai hari ga dan majalisar Zamfara, Kabiru Mikailu, bisa zargin yin watsi da su, yayin ziyarar Gwamna Dauda Lawal zuwa yankin.
Gwamnonin dai na ganawa ne kan halin da tattalin arzikin kasar nan ke ciki, rashin tsaro, da kiwon lafiya da dai sauransu, rahoton jaridar Punch a yau dinnan.
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, rundunar sojin ruwan Najeriya ta sallami wani jami'inta bayan gano yana yunkurin aikata luwadi da wani matashi a jihar Delta
Wata dalibar jami'ar Leeds mai suna Salma al-Shebab mai shekaru 34 wacce ta dawo daga Ingila bayan hutun da taje, ta shiga hannun hukuma,an yanke mata hukunci.
Wani kwararren likita mai suna Dr. Chinonso Egemba, ya gargadi yan Najeriya a kan cin abincin da aka dafa da maganin paracetamol, yana mai cewa irin wannan
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Jihar Kano ta yi watsi da karar da aka shigar kan hukuncin babban kotu, ya bada umurnin sake shari'ar mawaki Aminu Shariff Ya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai dira birnin Maiduguri a gobe Alhamis kuma ana sa ran a wannan karon zai sake kaddamar da wasu ayyukan gwamna Babagana Zulum
Mambobin Kungiyar ma'aikatan wutar lantarki sun fada yajin a hedkwatar su ta Kamfanin Rarrabe Wutar Lantarki na Kaduna, bisa ga umarnin shugabannin kungiyar.
Wani sanannen ɗan daban siyasa da ake kyautata zaton ɗan jam'iyyar APC ne ya shiga babban shago a ƙaramar hukumar Idanre, jihar Ondo ya harbi akalla mutum hudu
Hukumar tsaron Najeriya ta NSCDC, reshen jihar Neja, ta cafke wani dalibi mai shekara 18, bisa zargin yunkurin yin garkuwa da shugaban Kwalejin ilimin dabbobi.
Labarai
Samu kari