
Malaman Makaranta







Emmanuella Mayaki wata ‘yar Najeriya ce mai shekara 13 da haihuwa da za ta fara karatu a jami’a, za tayi digiri a komfuta a jami’ar Mary Baldwin da ke Amurka.

Wata lakcara a jami'ar Nnamdi Azikiwe ta jihar Anambra, ta haifa yara bakwai reras. Mijinta yayi kira ga jama'ar Annabi da su tallafa musu saboda jariraan.

Wata kyakkyawar Malamar makaranta ta bayyana irin alaka mai danko da ta kulƙu tsakaninta da wani dalibi Namiji, tace ya kan kawo mata ziyara Ofis sau 8 a rana.

Wani yaro dan shekara 6 ya bindige wata malamar makaranta yar shekara 30 a Richneck Elementary da ke jihar Virginia a Amurka kamar yadda yan sanda suka tabbatar

Wata kyakkyawar malamar nakaranta ta nuna tsantsar farin ciki da jin dafi bayan ta karanta wasikun kananan yaran da take koyarwa, tace yaran cike suke da soyay.

Gwamnatin kasar Birtaniya ta fitar fitar da sanarwa na neman malaman makaranta daga kasashen duniya ciki har da Najeriya wadanda za su koma kasarta don aiki.
Malaman Makaranta
Samu kari