
Kotun Kostamare







Wata kotun shari'ar musulunci a jihar Kano, ta tura wani matashi gidam gyaran hali bisa satar fankokin wata makaranta. Kotun ta kuma ce ayi masa bulalai 30.

Wata kotu a Plateau ta tura wani matashi gidan gyaran hali bisa zagin mahaifin sa. Alƙalin kotun ya yankewa matashin hukuncin shekara ɗaya a gidan gyaran hali.

An gurfanar da wata Amarya kai suna @yar Albarka a jihar Kano bisa zargin watsawa mijinta ruwan sanyi har ya fada rashin lafiya saboda kawai ya hanata kudi.

Mahaifiyar Alkalin kotun kostomare dake jihar Imo ta bayyana irin jimamin da take yi bisa kisan gillan da yan bindiga suka yiwa mijinta wanda yake Alkalai a kot

'Yan sanda a jihar Oyo sun gurfanar da wasu mutum 2 kan zarginsu da kama basaraken kauyensu tare da lallasa masa bakin duka. Sun yi yunkurin tayar da tarzoma.

Wata matar aure 'yar kasuwa a Abuja mai suna Ijoma ta maka mijinta a gaban kotu kan zarginsa da hana ta hakkin aure, duka, naushi da duk wani nau'in cin zarafi.
Kotun Kostamare
Samu kari