
Femi Falana San







Kungiyar kwadago ta bayyana cewa shugabanta, Kwamred Joe Ajaero ba zai iya mutunta gayyatar da ta yi masa ba bisa wasu dalilai, amma ya sa ranar zuwa.aa

Bayan tattaunawa tsakanin jagororin zanga zanga da rundunar yan sanda ta kasa kan tsarin fita kan tituna a ranar Talata, an yi baram baram a tsakaninsu.

Jagororin zanga zanga a Najeriya wanda suka hada da Femi Falana, Ebun-Olu Adegboruwa da Inibehe Effiong sun mika bayanansu ga yan sanda kuma sun tattuana.

Fitaccen lauyan nan mai rajin kare hakkin dan adam, Femi Falana (SAN) ya ce bai kamata babbar kotun tarayya ta tsoma baki a rikicin da ya shafi sarauta ba.

Lauyan kare hakkin dan Adam kuma babban lauyan Najeriya, Femi Falana, ya ce babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su da hurumin kan al’amuran sarauta.

Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya ce gwamnatin tarayya da na jihohi za su iya biyan mafi karancin albash idan aka yi amfani kudin sata da aka kwato.

Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam Femi Falana SAN ya dora laifin zugar da IMF da bankin duniya ke yi ne ya janyo karin kudin wuta a kasar nan.

Femi Falana, babban lauyan Najeriya, ya ce sabanin tunanin jama’a, kotun daukaka kara reshen Abuja, ba ta soke zaben gwamna Yusuf na jihar Kano ba.

Falana, ya ce Najeriya ce kasa daya tilo a duniya da a yau alkalai ke yanke hukunci na karshe kan sakamakon zabe, don haka akwai bukatar a daina yin hakan.
Femi Falana San
Samu kari