Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Ministan wutar lantarki Joseph Tegbe ya ce ana samun ingantuwar wuta sosai, yayin da Sowore ya yi alkawarin wutar lantarki ta tsawon sa'o'i 24 idan ya ci zaben 2027.
Dan takarar shugaban kasa a SDP a zaben shekarar 2027 da ke tafe, Adewole Adebayo, ya yi alkawarin samar da hasken rana ga kowane gida cikin watanni 11.
Adewole Adebayo ya yi alkawarin samar da wutar solar mai ƙarfin kilowat 11 zuwa 15 a rufin kowane gida cikin watanni 11 idan aka zaɓe shi a 2027.
Kamfanonin raba wutar lantarki 11 a Najeriya sun tara N1.502tr daga Janairu zuwa Yuni 2026, tare da gagarumar riba daga Ikeja Electric da Eko DisCo.
Rotimi Amaechi ya ce Alhaji Atiku Abubakar zai dawo da tallafin wutar lantarki idan ya lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027, domin rage tsadar rayuwa
Bankin Duniya ya ce zai tallafa wa sauye-sauyen harajin wutar lantarki da tallafin gwamnati a Najeriya domin inganta samar da wuta da dorewar bangaren.
Gwamnatin Tarayya za ta hukunta kamfanonin wutar lantarki na DisCos da GenCos. Wannan yana cikin kokarin da ake yi domin inganta wutar lantarki a Najeriya.
Bankin Duniya zai hada ‘yan Najeriya miliyan 32 da wutar lantarki, miliyan 58 da ilimin fasaha, tare da tallafa wa manoma miliyan 9.5 nan da 2032.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya danganta karuwar yawan jama’a da rashin wutar lantarki, ya ce yana jawo mutane kusantar iyalansu da wuri.
Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Samu kari