
Jihar Gombe







Yadda sakamakon zaben gwamna ke fitowa daga jihar Gombe, da kuma dan takarar da ke kan gaba tsakanin Inuwa Yahaya da Muhammad Jibrin Dabarde na jam'iyyar PDP.

A yau ce ranar 18 ga watan Maris ta zaben gwamnoni a Najeriya, za a yi hakan a jihohin Gombe da Bauchi da sauran jihohin kasar. Mun kawo muku na jihohin Arewa.

A rahoton da muka tattara, mun kawo muku kadan daga abin da ya kamata ku sani game da 'yan takarar gwamna a jihar Gombe daga jam'iyyar APC da PDP mai adawa.

Gabannin zaben gwamnoni na ranar Asabar, 18 ga watan Maris, jigon APC a jihar Gombe, Jamilu Gwamna ya ce sam shi bai yi wa al'ummar Bolari barazana da kisa ba.

Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe, ta zargi gwamnan jihar, Inuwa Yahaya da shirya yadda za ayi maguɗi a zaɓen gwamnan jihar dake tafe.

Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Jihar Gombe
Samu kari