Latest
Jiga-jigan APC, da suka hada da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba su halarci babban taron jam'iyyar ba.
Kungiyar ci gaban zaman lafiyabta matasa a Arewa maso Yamma, NWYPD ta yabawa salon jagorancin hafsan tsaro, Janar Christopher Musa a yaki da ta'addanci.
Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce kwamitin gudanarwa karƙashin jagorancinsa ya gaji bashin kudi Naira biliyan 8.9 da ya karbi jagoranci.
Mawakin Kwankwasiyya, Abubakar Sani Dan Hausa ya koma jam'iyyar APC bayan fita daga NNPP. Sanata Barau Jibrin ya karbe shi a birnin tarayya Abuja.
An samu barkewar sabuwar zanga-zanga a cikin birnin Kano. Jami'an tsaro sun dauki matakin fatattakar masu zanga-zangar. Sun cafke wasu daga cikinsu.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, ya yi martani ga tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i na cewa akwai baraka a cikin jam'iyyar APC, inda ya ce kansu a hade yake.
Jiga-jigan APC sun fara hallara a sakatariyar jam'iyyar ta kasa dake Abuja a shirin da ake yi na gudanar da babban taro na kasa a karon farko tun 2023.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki kan ɗaliban da suka fito karatu a jami'ar tarayya da ke Makurɗi a jihar Benuwai, sun yi awon gaba da mutum huɗu
Bayan Janar Ibrahim Babangida ya fitar da littafin tarihin rayuwarsa da wasu batutuwa da suka shafi Najeriya, Femi Falana ya shirya maka shi a kotu kan maganganunsa.
Masu zafi
Samu kari