Latest
Dakarun yan sanda sun kama dalibin jami'ar IBB da ke Lapai, Abubakar Isa Mokwa kan zargin sukar Gwamna Mohammed Umaru Bago a shafinsa na Facebook.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai boye komai ba, zai fada wa Goodluck Jonathan abin da ke ransa idan ya nemi shawararsa kan batun takara a 2027.
Tinubu ya sauya shugabannin rundunonin tsaro, ya naɗa Oluyede, Shaibu, Aneke da Abbas a sababbin mukamai domin ƙarfafa tsaro da haɗin kai a Najeriya.
Tsohon Ministan Harkokin Sadarwa, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa fasahar zamani kamar AI ba za su kwace ayyyukan mutane ba sai dai su karo dama.
A yayin da ya sallami kusan dukkanin hafsoshin tsaron Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nada sababbin hafsoshi, ciki har da Janar Olufemi Oluyede wanda ya zama CDS.
NSCDC Kano ta kama mutane hudu da ake zargi da fasa gidaje a Dambatta, Fagge da Tarauni, ta kwato kayayyaki, ta kuma qce za a gurfanar da su kotu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi gyara a hukumomin tsaron Najeriya, inda ya kori babban hafsan tsaro da wasu shugabanni, ya kuma nada sababbi.
Ministan birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba zai bayyana a kotu kan shari’ar shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba saboda kawai sunansa ya fito a jarida.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce shi ba mai magana ne da yawun Shugaba Bola Tinubu ba, duk da yana bayyana ayyukansa a matsayin jagora a birnin.
Masu zafi
Samu kari