Latest
Birgediya Janar Umar Mohammed, shugaban tawagar masu neman Janar Alkali, ya shaidawa gidan talabijin na Channels a yau, Alhamis, cewar sun tura rundunar soji zuwa yankin Dura Du dake karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Filato.
Kwamishinan ya kara da cewa har yanzu babu wanda ya san inda aka tafi da yaron, amma yace rundunar yansandan jahar ta kaddamar da cikakken bincike akan lamarin don ganin ta tseratar da yaron daga hannun masu garkuwan.
Ayyukan yau da kullum a babban birnin tarayya Abuja ya tsaya cak! biyo bayan wata zanga zanga da mabiya akidar shi'a IMN suke kan gudanarwa, bayan da suka bijirewa barazanar da jami'an tsaro na yan sanda suka yi masu na amfani da
Kwamishina Garba yace duk dayake dai jahar Kano bata cikin jihohin Najeriya guda goma sha biyu da hukumar bada agajin gaggawa ta yi ma kashedi game da yiwuwar ambaliyar ruwa a jihohin, amma dai jahar ta samu nata Kason na ambaliya
Haka zalika kwamishinan ya bayyana cewa wadanda ake zargin sun amsa laifukansu, tare da bayyana rawar da kowannensu ya taka, sa’annan ya bada tabbacin shigar dasu kara gaban Kotu da zarar sun kammala gudanar da bincike.
An gano Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna tare da sauran gwamnonin jiha karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba zaune a inda suke jiran kwamitin tantancewa na jam’iyyar.
Mun ji cewa za a maida wanda aka yi wa ritaya da karfin tsiya bakin aiki. An yi wa Jami'in ritaya ne a lokacin mulkin PDP. Yanzu dai Yushau Shuaibu wanda aka sallama daga aiki ya dawo ofishin sa bayan shekaru 4.
Yan takarar kujeran shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun ki amincewa da ikirarin gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kan cewa da yayi jam’iyyarAPC ce ke daukar nauyin wasu yan takarar shugaban kasa a PDP.
An gurfanar da wani dan haya mai suna Aliyu Mohammed mai shekaru 27 a kotun Majistare da ke Ikeja a Legas a yau Alhamis, bisa zarginsa da yiwa matar maigidan da dan ta duka. Mohammed dai dan kasuwa ne kuma yana zaune a unguwar Dop
Masu zafi
Samu kari