Latest

Zainab Ahmed ministar kudi ce – Fadar shugaban kasa
Zainab Ahmed ministar kudi ce – Fadar shugaban kasa
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Zainab Ahmed wacce aka dauko daga ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsare kasa zuwa ma’aikatar kudi bayan murabus din Misis Kemi Adeosun, zata bar matsayinta na karamar ministar kasafi.