Latest
"Yan sintirin sun gane 'yan ta'addan a kasuwar, sun yi yunkurin tserewa amma 'yan sintirin da taimakon mutanen gari sun fi karfinsu inda suka kashe 5 cikinsu.
Tsohon shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC, Adams Oshiomhole, ya amince da hukuncin da majalisar zartaswa NEC ya yanke na rusa kwamitin gudana
Diraktan Kungiyar gwamnonin jam'iyya People's Democratic Party PDP ta ce babu abin sha'awa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da zai sa su sauya sheka.
Biyo bayan sanarwan da iyalan margayi Abiola Ajimobi, suka yi na cewa za a yi jana'izar mamaci ranar Lahadi, 28 ga Yuni, Musulamai sun gargadi iyalan matuka.
Wasu mutane dauke da makamai da ake kyautata zaton yan bindiga ne a ranar Alhamis sun kai hari rugar Fulani sun kashe makiyaya biyu kuma suka sace shanu 103.
Manjo Enenche, ya ce wannan na cikin hare haren da Dakarun Sojin Saman na ATF suka rika kaiwa karkashin atisayen Operation Lafiya Dole da Operation Long Reach.
A shekarar 1972 an dauki shi aiki a Hukumar Kwastam a matsayin Asst. Preventive Supt. kuma ya cigaba da aiki har ya kai matsayin mataimakin kwantrola Janar.
Da alamun zaman lafiya ya dawo jam'iyyar APC daga karshe yayinda yan kwamitin majalisar gudanarwar da aka rusa ranar Alhamis sun fasa shigar da kara kotu..
Ta ce mijinta da su ka yi shekara 7 da aure ya kira ta a waya a ranar 28 ga watan Mayu inda ya ce Favour Bello wacce ke zaune tare da ita za ta tafi Bayelsa.
Masu zafi
Samu kari