Latest
Hukumar alhazai, NAHCON, ta samu shugabanni guda shida tun bayan kafa ta, ciki har da Isma'il Abba Yusuf, bayan murabus din Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan.
Al’ummomin Egrangbene a Burutu, jihar Delta, sun sanar da rasuwar zababben sarki, Henry Ambakederemo Okrikpa, yana da shekaru 70 a duniya bayan jinya.
Gani Adams ya gargaɗi gwamnati kan shirin ƴan ta'adda na kai hari a Ira, Inaja da Aho a Kwara, bayan an tsinci wasiƙar barazana da miyagun suka ajiye a kasuwa.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi bayani game da karya azumi saboda tsananin wahala. Ya fadi me ake nufi da tsananin wahala a shari'a.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya yi magana da shugaban gwamnatin kasar Jamus, Friedrich Merz ta wayar tarho ranar Laraba.
A labarin nan, za a ji yadda wasu mahara masu alaka da IS suka tashi daga sansaninsu, suka yi dogon zagaye tare da kone sansanin sojoji a Borno wuta.
Rundunar yan sanda a jihar Enugu ta tabbatar da rasuwar fasinjoji 11 bayan wata babbar bishiya ta fado kansu bayan sun tsaya a karkashinta suna tafiya.
Mahara sun kashe Oba Kehinde Jacob Falodun na Agamo a Ondo. Yan sanda da Amotekun sun fara bincike bayan an tsinci gawar sarkin da raunukan bindiga.
Gwamna Agbu Kefas ya tabbatar wa Shugaba Tinubu cewa zai samu nasara 100 bisa 100 a Taraba a zaben 2027. Ya bayyana dabarar da zai yi amfani da ita.
Masu zafi
Samu kari