Latest
Hukumomin ƙasar Isra'ila sun tabbatar da cewa an rufe matatar mai sakamakon rokokin da Iran ta sake harbawa yayin da rikicin ƙasashen ke ƙara ƙamari.
Tawagar Dr. Bala Maijama'a Wunti ta ziyarci ofisoshin yan sanda bayan matashi mai suna Adamu Salisu ya hau kan karfen sadarwa a Bauchi saboda ɗan siyasa.
China ta zargi Trump da rura wutar rikicin Iran da Isra'ila, tana mai cewa gargadin nasa zai tsananta lamarin. Ta gargadi 'yan kasarta da su bar Isra'ila yanzu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Katsina ta yi karin bayani kan 'ganawa' da aka yi da 'yan bindiga da zummar wanzar da zaman lafiya a jihar.
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki kauyen Marmara da ke ƙaramar hukumar Malumfashi a jihar Katsina, sun halaka dakarun CWC guda hudu da manoma masu yawa.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana fatan za a samu tsagaita wuta a tsakanin kasashen Iran da Isa'ila.
Tehran ta fara zama kufai yayin da mazauna birnin ke ƙoƙarin tserewa saboda fargabar hare-hare. Isra'ila ta ce ta kai hare-hare masu yawa kan biranen Iran.
Kungiyar kare hakkin Musulmi a Najeriya ta zargi wani sarki a jihar Ondo da barazanar korar Musulmi daga yankinsa. MURIC ta bukaci gwamnati dta sa baki.
Gwamna Bala Mohanmed ya bayyana alhininsa bisa rasuwat iyan Jama'are kuma hakimin Hanifari, Ahmed Nuhu Wabi sakamakon hatsarin mota ranar Lahadi.
Masu zafi
Samu kari