Latest
Farmakin makami mai linzami daga Iran ya jawo rufe tashar jirgin ƙasa ta birnin Beersheba a ƙasar Isra'ila, harin ya taɓa cibiyar fasaha da sansanin soji.
Fadar shugaban kasa ta musa cewa Bola Tinubu na da dabi'ar sauya mataimaka saboda ya yi aiki da mataimaka 3 a gwamnan Legas. An ce ba za a sauya Shettima ba.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta tabbatar da cewa ba za ta sassuta a harin kare kai da ta ke kai wa Isra'ila ba har sai dakarun IDP sun dakata.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce mulkin Uba Sani a Kaduna ya kawo sauyin da ake bukata a harkar tsaro da ci gaba.
Iran ta kai farmaki kan babbar cibiyar kimiyya ta Weizmann a Isra’ila, ta lalata dakunan gwaje-gwaje, a matsayin ramuwar gayya kan kashe masananta.
Rahotanni sun nuna cewa makamai 2 da ake kyautata zaton Iran ce ta harbo su sun faɗa wasu yankuna a ƙasar Jordan, sun raunata yarinya tare da ɓarnata dukiya.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce sai bayan zaben shugaban kasa a 2026 Bola Tinubu zai sanar da mataimakinsa kan Kashim Shettima.
Sanata Ben Murray-Bruce ya ce ya hango cewa ana daf da shiga yakin duniya na uku sakamakon mallakar makamin nukiliya. Ya ce Najeriya za ta zauna lafiya a yakin.
Shugaban kasar Najeriya ya bude asibitin Bola Tinubu a jihar Kaduna, gwamna Uba Sani ne ya sanyawa asibitin sunan Bola Ahmed Tinubu bayan kammala shi.
Masu zafi
Samu kari