Latest
Gwamnan Ebonyi ya yi wa Fani-Kayode kaca-kaca, yace ba shi ne ya jawo shi APC ba. Dave Umahi yace Fani-Kayode bai san lokacin da ya fice daga jam’iyyar APC ba
Shugabannin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya NARD sun yi Alla-wadai da hukuncin kotun ma'aikatan Najeriya da ta umurci mambobinta su koma bakin a
Wata mata mai neman mijin aure ta shiga gari rike da allo a garin Buza, Dar es Salaam tana bayyana irin namijin da take bukata don aure. A wani bidiyon Youtube.
Mahara sun kashe Abubakar Abdullahi, shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna bayan sun yi garkuwa da shi tare da neman N20m.
Kotun ma'aikatan Najeriya ta umurci Likitocin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa (NARD) su dakatar da yajin aikin da sukeyi ba tare da bata wani lokaci ba.
Tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa, a lokacin mulkin gwamna, Tanko Almakura na farko, Chief Luka Barau Dameshi, ya sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Akalla gwamnonin jihohi tara daga yankin kudancin kasar sun fito fili sun nuna adawa da karbar Harajin kaya (VAT) da Hukumar Kula da Haraji ta Tarayya ke yi.
Mutum biyu da ake zargin sun halaka Abdulkareem Ibn Na’Allah, babban dan sanata Bala Ibn Na’Allah, sun ce sun sayar da motar sa naira miliyan 1, kamar yadda Dai
A Wani bidiyo daya yadu a kafafen sada zumunta an hangi wani mutumi yana sata a masallaci a yayin da yaje sallah. Mutumin yayi kamar zai tsugunna yayi ruku'u am
Masu zafi
Samu kari